Sani Editing Hube

Assalamu alaikum, barka da zuwa channel ɗina!
A nan zaku samu cikakkun bayanai game da matsalolin da sababbin YouTubers ke fuskanta kamar:

Rashin views

Rashin subscribers

Matsalar SEO

Rashin consistency (tsari wajen ɗora videos)

Da sauran matsalolin da ke hana ci gaban channel.


Manufata ita ce in nuna muku dalilan da ke jawo matsalolin YouTube tare da hanyoyin gyara su domin ku iya gina nasarar ku a YouTube cikin sauƙi.

Idan kana son koyon yadda za ka samu views masu yawa, karin subscribers, da kuma ingantaccen content, to wannan channel naka ne!

📌 Kada ka manta ka yi subscribe sannan ka kunna kararrawa domin kada ka rasa wani sabon video.
📌 Zaka iya bin jerin videos ɗin da zan dinga fitarwa a duk mako akan matsaloli da mafita.



Sani Editing Hube

Mene ra'ayinku akan wannan sabon logon

5 months ago | [YT] | 3