Marhaba izuwa ALINKURA! Anan zamu koyar da ku Geographic Information Systems (GIS) cikin harshen Hausa. Zaku koyi yadda ake amfani da GIS don bincike, tsarawa, da gudanar da bayanan yanki. Don Allah ku bi mu Dan samun sabbin videos dinmu dazarar mun dora. Mungode
Shared 2 months ago
25 views
Shared 2 months ago
29 views